iqna

IQNA

kamfanin dillancin labaran kurani na iqna
Bangaren kasa da kasa, Tun bayan sanar da kisan matasa 3 'yan kasar Bahrain da masarautar kasar ta yi a ranar Lahadi da ta gabata, kasar ta shiga wani hali na rashin tabbas, inda ake ci gaba da gudanar da jerin gwano da zanga-zanga a dukkanin fadin kasar.
Lambar Labari: 3481142    Ranar Watsawa : 2017/01/17